ActivityPub Viewer
A small tool to view real-world ActivityPub objects as JSON! Enter a URL or username from Mastodon or a similar service below, and we'll send a request with the right Accept header to the server to view the underlying object.
Open in browser →
{ "@context": "https://www.w3.org/ns/activitystreams", "type": "OrderedCollectionPage", "orderedItems": [ { "type": "Create", "actor": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188", "object": { "type": "Note", "id": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/entities/urn:activity:1193902351241211904", "attributedTo": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188", "content": "If you want to dance with me join <a href=\"https://www.minds.com/search?f=top&t=all&q=Oropoket\" title=\"#Oropoket\" class=\"u-url hashtag\" target=\"_blank\">#Oropoket 
<a class=\"u-url mention\" href=\"https://www.minds.com/OpenDefi\" target=\"_blank\">@OpenDefi", "to": [ "https://www.w3.org/ns/activitystreams#Public" ], "cc": [ "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/followers" ], "tag": [], "url": "https://www.minds.com/newsfeed/1193902351241211904", "published": "2021-01-07T13:01:41+00:00", "source": { "content": "If you want to dance with me join #Oropoket \n@OpenDefi", "mediaType": "text/plain" } }, "id": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/entities/urn:activity:1193902351241211904/activity" }, { "type": "Create", "actor": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188", "object": { "type": "Note", "id": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/entities/urn:activity:1191161088088231936", "attributedTo": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188", "content": "NEAR PROTOCOL ZASU TALLAFAWA YAN KASUWA DOMIN SU BUNKASA
Kasancewar ka mamallakin kasuwanci yanada wahala sosai kasancewar ana samun gasa wajen gudanar da kasuwanci iri guda wasu sukan yi fiye da yadda zaka iya.kuma idan bazakayi tunanin yadda zaka bunkasa kasuwancin kaba to zaka samu nakasu kasuwancin ka.
Kataba koyon yadda zaka bunkasa kasuwancin ka ta hanyar zamani?
Nasan baka tababa ,Tunda Nigeria nada karancin ilimin kasuwanci tayanar gizo. Shikenan domin kasauwakewa kanka bari infadama duk abinda ya shafi NEAR PROTOCOL da kuma yadda zasu maida Kasuwancin yasamu cigaba mai yawa.
Abunda Yakamata katambaya da farko shine menene NEAR PROTOCOL?
Ansarka shine atakaice NEAR PROTOCOL sauyayyen dandaline wanda zai bunkasa cigaban cigaban decentralized Apps(DApps).
Tambaya ta biyu zata kasance tawacce hanya NEAR PROTOCOL zasu bunkasa kasuwancin mu?
Abunda yankasuwa a Nijeriya suka rasa shine adalci da kuma wani tsayayyen sakamako dazasuna samu. kuma wasu sukanyi asara sosai, amma irin wannan bayafaruwa a NEAR PROTOCOL saboda NEAR PROTOCOL yana bada tabbaci dari bisa dari idan kai staking aduk shekara zakana samun kaso talatin bisa dari na kudin da kasa.
Yakamata kasan ma'anar staking. 
Staking Kamar zuba hannun jari ne ko ajiyar kudi a banki amma zakayi ajiyar kudinka amatsayin <a href=\"https://www.minds.com/search?f=top&t=all&q=NEAR\" title=\"$NEAR\" class=\"tweet-url cashtag\" target=\"_blank\">$NEAR a banki mai suna NEAR PROTOCOL. kuma zakana samun sakamakon dayafi wanda zakana samu idan ka ajiye kudinka a banki.
NEAR PROTOCOL zaikaimakawa kasuwanci a Nijeriya ta hanyar taimakawa yankasuwa wa'yanda suke da fasaha da dabara NEAR PROTOCOL zasu iya karawa mutun jarinsa daga baya yabiyasu domin su bunkasa kasuwancin su ta hanyar BLOCKCHAIN. wanda shine babban abinda zaka iya yi anan gaba domin kagina decentralized Apps dinka a NEAR PROTOCOL ko kuma ka kirkiri wani alama na kudi wanda zai wakilci kadararka na daban wanda zaka iya siyarwa a BLOCKCHAIN . Tahanyar amfani da NEP4 spec (wanda yake daidai da ERC721) kuma zakana samun kaso talatin bisa dari na kudin gas da affilikashin dinka ya samar , maganar gaskiya mekake jira?
Dama takarshe shine ga yankasuwar Nijeriya wanda yake neman ilimi ko yake taammali da Open web. Zai iya bawa Kowa dama da kuma wa'yanda ra'ayin su yazo daya domin suyi hadin guiwa don su karawa harkokin NEAR PROTOCOL daraja da kuma al'ummarsu . NEAR PROTOCOL suna bada damar zama memba na kungiyar NEAR. Wanda aikinsu shine amfani da dabarun su suyi inforgraph,memes, video ko rubuta labari ko kakawo developers (wanda zasu kirkiri DApp) suyi taammali da NEAR PROTOCOL.Sannan zasuna biyan ka daidai da aikin da kayi 
Atakaice NEAR PROTOCOL sauyayyen dandaline wanda yake bunkasa Decentralized App .Sannan yana bawa yankasuwa damar samun kuɗi ta hanyar staking, developing,deligation. 
Mekake jira? Shiga NEAR PROTOCOL domin ka ciyar da kasuwancin ka zuwa gaba .
Domin karin bayani ziyarci wa'yannan shafukan:
Near protocol official twitter handle;
<a href=\"https://mobile.twitter.com/Nearprotcol\" target=\"_blank\">https://mobile.twitter.com/Nearprotcol 
 Near protocol official telegram handle; <a href=\"http://t.me/NPKGUILD\" target=\"_blank\">http://t.me/NPKGUILD
 Near protocol official website; <a href=\"http://near.org\" target=\"_blank\">http://near.org 
Near protocol official youtube: <a href=\"http://m.youtube.com/channel/ucukdiyvn8ie3fv8alyk1amw\" target=\"_blank\">http://m.youtube.com/channel/ucukdiyvn8ie3fv8alyk1amw 
WALLAFAWA DAGA NPKANO GUILD(Near protocol)", "to": [ "https://www.w3.org/ns/activitystreams#Public" ], "cc": [ "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/followers" ], "tag": [], "url": "https://www.minds.com/newsfeed/1191161088088231936", "published": "2020-12-30T23:28:54+00:00", "source": { "content": "NEAR PROTOCOL ZASU TALLAFAWA YAN KASUWA DOMIN SU BUNKASA\n\nKasancewar ka mamallakin kasuwanci yanada wahala sosai kasancewar ana samun gasa wajen gudanar da kasuwanci iri guda wasu sukan yi fiye da yadda zaka iya.kuma idan bazakayi tunanin yadda zaka bunkasa kasuwancin kaba to zaka samu nakasu kasuwancin ka.\n\nKataba koyon yadda zaka bunkasa kasuwancin ka ta hanyar zamani?\nNasan baka tababa ,Tunda Nigeria nada karancin ilimin kasuwanci tayanar gizo. Shikenan domin kasauwakewa kanka bari infadama duk abinda ya shafi NEAR PROTOCOL da kuma yadda zasu maida Kasuwancin yasamu cigaba mai yawa.\n\nAbunda Yakamata katambaya da farko shine menene NEAR PROTOCOL?\nAnsarka shine atakaice NEAR PROTOCOL sauyayyen dandaline wanda zai bunkasa cigaban cigaban decentralized Apps(DApps).\n\nTambaya ta biyu zata kasance tawacce hanya NEAR PROTOCOL zasu bunkasa kasuwancin mu?\nAbunda yankasuwa a Nijeriya suka rasa shine adalci da kuma wani tsayayyen sakamako dazasuna samu. kuma wasu sukanyi asara sosai, amma irin wannan bayafaruwa a NEAR PROTOCOL saboda NEAR PROTOCOL yana bada tabbaci dari bisa dari idan kai staking aduk shekara zakana samun kaso talatin bisa dari na kudin da kasa.\nYakamata kasan ma'anar staking. \nStaking Kamar zuba hannun jari ne ko ajiyar kudi a banki amma zakayi ajiyar kudinka amatsayin $NEAR a banki mai suna NEAR PROTOCOL. kuma zakana samun sakamakon dayafi wanda zakana samu idan ka ajiye kudinka a banki.\nNEAR PROTOCOL zaikaimakawa kasuwanci a Nijeriya ta hanyar taimakawa yankasuwa wa'yanda suke da fasaha da dabara NEAR PROTOCOL zasu iya karawa mutun jarinsa daga baya yabiyasu domin su bunkasa kasuwancin su ta hanyar BLOCKCHAIN. wanda shine babban abinda zaka iya yi anan gaba domin kagina decentralized Apps dinka a NEAR PROTOCOL ko kuma ka kirkiri wani alama na kudi wanda zai wakilci kadararka na daban wanda zaka iya siyarwa a BLOCKCHAIN . Tahanyar amfani da NEP4 spec (wanda yake daidai da ERC721) kuma zakana samun kaso talatin bisa dari na kudin gas da affilikashin dinka ya samar , maganar gaskiya mekake jira?\nDama takarshe shine ga yankasuwar Nijeriya wanda yake neman ilimi ko yake taammali da Open web. Zai iya bawa Kowa dama da kuma wa'yanda ra'ayin su yazo daya domin suyi hadin guiwa don su karawa harkokin NEAR PROTOCOL daraja da kuma al'ummarsu . NEAR PROTOCOL suna bada damar zama memba na kungiyar NEAR. Wanda aikinsu shine amfani da dabarun su suyi inforgraph,memes, video ko rubuta labari ko kakawo developers (wanda zasu kirkiri DApp) suyi taammali da NEAR PROTOCOL.Sannan zasuna biyan ka daidai da aikin da kayi \nAtakaice NEAR PROTOCOL sauyayyen dandaline wanda yake bunkasa Decentralized App .Sannan yana bawa yankasuwa damar samun kuɗi ta hanyar staking, developing,deligation. \nMekake jira? Shiga NEAR PROTOCOL domin ka ciyar da kasuwancin ka zuwa gaba .\nDomin karin bayani ziyarci wa'yannan shafukan:\n\nNear protocol official twitter handle;\nhttps://mobile.twitter.com/Nearprotcol \n\n Near protocol official telegram handle; http://t.me/NPKGUILD\n\n Near protocol official website; http://near.org \n\nNear protocol official youtube: http://m.youtube.com/channel/ucukdiyvn8ie3fv8alyk1amw \n\nWALLAFAWA DAGA NPKANO GUILD(Near protocol)", "mediaType": "text/plain" } }, "id": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/entities/urn:activity:1191161088088231936/activity" }, { "type": "Create", "actor": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188", "object": { "type": "Note", "id": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/entities/urn:activity:1190684996832268288", "attributedTo": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188", "content": "Read an educative video about opendefi", "to": [ "https://www.w3.org/ns/activitystreams#Public" ], "cc": [ "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/followers" ], "tag": [], "url": "https://www.minds.com/newsfeed/1190684996832268288", "published": "2020-12-29T15:57:04+00:00", "source": { "content": "Read an educative video about opendefi", "mediaType": "text/plain" } }, "id": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/entities/urn:activity:1190684996832268288/activity" }, { "type": "Create", "actor": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188", "object": { "type": "Note", "id": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/entities/urn:activity:1190677612683026432", "attributedTo": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188", "content": "<a class=\"u-url mention\" href=\"https://www.minds.com/openDifi\" target=\"_blank\">@openDifi
<a class=\"u-url mention\" href=\"https://www.minds.com/oropoket\" target=\"_blank\">@oropoket
", "to": [ "https://www.w3.org/ns/activitystreams#Public" ], "cc": [ "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/followers" ], "tag": [], "url": "https://www.minds.com/newsfeed/1190677612683026432", "published": "2020-12-29T15:27:43+00:00", "source": { "content": "@openDifi\n@oropoket\n", "mediaType": "text/plain" } }, "id": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/entities/urn:activity:1190677612683026432/activity" }, { "type": "Create", "actor": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188", "object": { "type": "Note", "id": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/entities/urn:activity:1172107537764945920", "attributedTo": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188", "content": "*TRUSTTOKEN YASAMARWA DA TUSD zuwa NEAR*
Stable coin sune ginshikin abinda yakesa blockchain ta cigaba harta bunkasa. Wannan shine dalilin da yasa kungiyar NEAR ke daukin sanarwar cewa TrueUSD(TUSD) shine nafarko a cikin stablecoin din dake tafe zuwa NEAR mainnet 
TUSD yana daya daga cikin stablecoin din da aduniya suke da tsaro Sannan kowa na iya amfani dasu. Kuma yanada gaba gaba a kasuwa .
TUSD yana hada Karfi da karfe da dolla a yawancin kamfanonin da aka yarda da su.
Kamar yadda nake rubutawa ,TUSD shine na biyar abunkasa a cikin stablecoin wadanda yake da Hannun jari sama da dolla miliyan dari Uku da arba'in . Akan iya samunsa a kamfanonin cinikayya sama da tamanin kuma akan iya samunsa a kasuwanni darida sittin. Kuma kasashe sama da 150 sukanyi amfani da shi .
 Hakazalika trusttoken,da wanda yakikiro sa na fuskantar SCALABLITY by PROBLEMS wadda Etherium blockchain ke fuskanta. Takan hayayyafa Sannan takan kawo nakasu ga stablecoin musamman ma lokacin da Defi ke suna.
KALUBALEN DA TUSD KE SAMU A ETHERIUM 
Tunda aka samu bunkasar *Decentralized finance* a shekara ta 2020 , kuɗin gas ya karu a Etherium . watarana cinikayya na iya daidai da $0.25 Sannan abunagaba takan bukaci $10 kofiye da haka kafin agama cinikayyar . Saidai inyakasance kana amfani da Defi sosai to hakan nasa kasamu sauƙin gudanar da al'amuran ka na Defi a Etherium. musamman ma cinikayya din da yake da ƙarancin daraja
Ya danganta da yanayin cunkoson cibiyar sadarwa yake. Cinikayya yakan dau lokaci mai tsawo ko kuma wani lokacin cinikayya na katsewa . Hakan yasa masu amfani da shi subiya kudin chaji mai yawa tare da ɗaukar lokaci mai tsawo anajira Sannan daga karshe ba'a gama cinikin da ake bukata.
MEYASA NACE TRUSTTOKEN YANA YIWA TUSD HANYAR ZUWA NEAR
Scalability problems a Etherium yakan kara wahalar cinikayya da TUSD a farashi me ma'ana a kuma lokacin daya dace . Trusttoken sun fara neman fannin blockchain yadda zasu fadada fannin amfani da TUSD batare da sun sadaukar da darajar su da tsaron suba wanda tsarin su ya gabatar. Amma sun samu wannan fannin blockchain dinne a NEAR.
Amfani da NEAR TUSD zai zama stablecoin wanda 
- yanada farashin gas mai sauki,dudda chanjawar kudin hanyar sadarwa lokaci zuwa lokaci
- cinikin yana kasancewa cikin sakan ba minti ba 
-kiyaye tsaro ta
-Goyon bayan amfanin ta da yawa 
-amfana daga tarin cigaban kayan aikin da mainnet ta samar 
Idan da TUSD a NEAR,Defi/open finance bazai karanci ba kwararrun masu amfani da shi farashin Gas zai zamo mai sauki,kowa da kowa na iya harsashen farashin sa ,duka cinikayya mai yawa da mara yawa farashin su zai zamo daidai da yawan sa 
TUSD ansaita shi ya zamo ginshikin stablecoin a harkokin NEAR . Dadin dadawa NEAR angina shine tare da scalability in mind . Wannan yana nufin cewar zasu goyi bayan wasanni wanda masu amfani dasu suka wuce miliyan wannan yana daya daga cikin dalilan da yasa VHS,da nakirkirin wasan gudun doki na ZED, suka yanke shawarar cewa zasu canja musu wuri daga Etherium zuwa NEAR
TUSD zai iya zama hanyar cinikayya ta farko a wayancan wasannin. Kuma dayada NFTs. Kasauwar NFT na mintbase shima zai anja guri daga Etherium zuwa NEAR saboda wancan dalilin na tsadar kudin Gas. NFT suna samun mutane dayawa , sannan DApps dinta yanaso ya dogara a fannin blockchain din daya ke da farashin gas mai sauki.
Kuma cinikayyar su sukan gamatane cikin kankanen lokaci ,kuma cibiyar sadarwa da zata iya jurewa yawan mutane da suke amfani da ita. Harsashen kasuwanni shima yana wahala saboda tsadar gas din ETHERIUM.kaidojin kasuwanni kamar su Flux suma suna komawa NEAR. Saboda hakan hadin gwuiwar ETH-NEAR Rainbow yasa mutane suna iya amfani da stablecoin kamar TUSD domin suyi mu'amala da wannan kaidojin kasuwa batare da sungano wanne fannin blockchain aka gina kaidojin ba 
Daga karshe ko wacce rama TUSD a NEAR. Da haka yawancin kamfanonin dabasa cikin blockchain zasuyi koyi da damar da Open web mayar da TUSD yazamanto zabinsu na biyan kudi. Duk da hakan zaka iya amfani da TUSD kabiya kudin invoice ,tanadin kudin tafiye-tafiye dakuna coffi na safe . Ana tsammanin TUSD zai fara aiki a NEAR a ƙarshen wannan shekara ta 2020 ko farkon shekarar 2021.
Domin karin bayani akan NEAR Protocol zaka iya duba fejin su ko ka bisu a shafi su na tweeter <a class=\"u-url mention\" href=\"https://www.minds.com/NEARProtocol\" target=\"_blank\">@NEARProtocol ko kayi bisu a Discornd . Inkuma kana so ka ginu akan NEAR to ka ziyarci shafin su na Development portal domin kafara a yanxu.
<a class=\"u-url mention\" href=\"https://www.minds.com/Nearprotocol\" target=\"_blank\">@Nearprotocol kano
<a class=\"u-url mention\" href=\"https://www.minds.com/Nearprotocon\" target=\"_blank\">@Nearprotocon
<a href=\"https://www.minds.com/search?f=top&t=all&q=TUSD\" title=\"#TUSD\" class=\"u-url hashtag\" target=\"_blank\">#TUSD
<a href=\"https://www.minds.com/search?f=top&t=all&q=Blockchain\" title=\"#Blockchain\" class=\"u-url hashtag\" target=\"_blank\">#Blockchain", "to": [ "https://www.w3.org/ns/activitystreams#Public" ], "cc": [ "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/followers" ], "tag": [], "url": "https://www.minds.com/newsfeed/1172107537764945920", "published": "2020-11-08T09:36:53+00:00", "source": { "content": "*TRUSTTOKEN YASAMARWA DA TUSD zuwa NEAR*\nStable coin sune ginshikin abinda yakesa blockchain ta cigaba harta bunkasa. Wannan shine dalilin da yasa kungiyar NEAR ke daukin sanarwar cewa TrueUSD(TUSD) shine nafarko a cikin stablecoin din dake tafe zuwa NEAR mainnet \n\nTUSD yana daya daga cikin stablecoin din da aduniya suke da tsaro Sannan kowa na iya amfani dasu. Kuma yanada gaba gaba a kasuwa .\nTUSD yana hada Karfi da karfe da dolla a yawancin kamfanonin da aka yarda da su.\n\nKamar yadda nake rubutawa ,TUSD shine na biyar abunkasa a cikin stablecoin wadanda yake da Hannun jari sama da dolla miliyan dari Uku da arba'in . Akan iya samunsa a kamfanonin cinikayya sama da tamanin kuma akan iya samunsa a kasuwanni darida sittin. Kuma kasashe sama da 150 sukanyi amfani da shi .\n Hakazalika trusttoken,da wanda yakikiro sa na fuskantar SCALABLITY by PROBLEMS wadda Etherium blockchain ke fuskanta. Takan hayayyafa Sannan takan kawo nakasu ga stablecoin musamman ma lokacin da Defi ke suna.\n\nKALUBALEN DA TUSD KE SAMU A ETHERIUM \nTunda aka samu bunkasar *Decentralized finance* a shekara ta 2020 , kuɗin gas ya karu a Etherium . watarana cinikayya na iya daidai da $0.25 Sannan abunagaba takan bukaci $10 kofiye da haka kafin agama cinikayyar . Saidai inyakasance kana amfani da Defi sosai to hakan nasa kasamu sauƙin gudanar da al'amuran ka na Defi a Etherium. musamman ma cinikayya din da yake da ƙarancin daraja\n\nYa danganta da yanayin cunkoson cibiyar sadarwa yake. Cinikayya yakan dau lokaci mai tsawo ko kuma wani lokacin cinikayya na katsewa . Hakan yasa masu amfani da shi subiya kudin chaji mai yawa tare da ɗaukar lokaci mai tsawo anajira Sannan daga karshe ba'a gama cinikin da ake bukata.\n\nMEYASA NACE TRUSTTOKEN YANA YIWA TUSD HANYAR ZUWA NEAR\nScalability problems a Etherium yakan kara wahalar cinikayya da TUSD a farashi me ma'ana a kuma lokacin daya dace . Trusttoken sun fara neman fannin blockchain yadda zasu fadada fannin amfani da TUSD batare da sun sadaukar da darajar su da tsaron suba wanda tsarin su ya gabatar. Amma sun samu wannan fannin blockchain dinne a NEAR.\nAmfani da NEAR TUSD zai zama stablecoin wanda \n- yanada farashin gas mai sauki,dudda chanjawar kudin hanyar sadarwa lokaci zuwa lokaci\n- cinikin yana kasancewa cikin sakan ba minti ba \n-kiyaye tsaro ta\n-Goyon bayan amfanin ta da yawa \n-amfana daga tarin cigaban kayan aikin da mainnet ta samar \nIdan da TUSD a NEAR,Defi/open finance bazai karanci ba kwararrun masu amfani da shi farashin Gas zai zamo mai sauki,kowa da kowa na iya harsashen farashin sa ,duka cinikayya mai yawa da mara yawa farashin su zai zamo daidai da yawan sa \n\nTUSD ansaita shi ya zamo ginshikin stablecoin a harkokin NEAR . Dadin dadawa NEAR angina shine tare da scalability in mind . Wannan yana nufin cewar zasu goyi bayan wasanni wanda masu amfani dasu suka wuce miliyan wannan yana daya daga cikin dalilan da yasa VHS,da nakirkirin wasan gudun doki na ZED, suka yanke shawarar cewa zasu canja musu wuri daga Etherium zuwa NEAR\n\nTUSD zai iya zama hanyar cinikayya ta farko a wayancan wasannin. Kuma dayada NFTs. Kasauwar NFT na mintbase shima zai anja guri daga Etherium zuwa NEAR saboda wancan dalilin na tsadar kudin Gas. NFT suna samun mutane dayawa , sannan DApps dinta yanaso ya dogara a fannin blockchain din daya ke da farashin gas mai sauki.\n\nKuma cinikayyar su sukan gamatane cikin kankanen lokaci ,kuma cibiyar sadarwa da zata iya jurewa yawan mutane da suke amfani da ita. Harsashen kasuwanni shima yana wahala saboda tsadar gas din ETHERIUM.kaidojin kasuwanni kamar su Flux suma suna komawa NEAR. Saboda hakan hadin gwuiwar ETH-NEAR Rainbow yasa mutane suna iya amfani da stablecoin kamar TUSD domin suyi mu'amala da wannan kaidojin kasuwa batare da sungano wanne fannin blockchain aka gina kaidojin ba \n\nDaga karshe ko wacce rama TUSD a NEAR. Da haka yawancin kamfanonin dabasa cikin blockchain zasuyi koyi da damar da Open web mayar da TUSD yazamanto zabinsu na biyan kudi. Duk da hakan zaka iya amfani da TUSD kabiya kudin invoice ,tanadin kudin tafiye-tafiye dakuna coffi na safe . Ana tsammanin TUSD zai fara aiki a NEAR a ƙarshen wannan shekara ta 2020 ko farkon shekarar 2021.\n\nDomin karin bayani akan NEAR Protocol zaka iya duba fejin su ko ka bisu a shafi su na tweeter @NEARProtocol ko kayi bisu a Discornd . Inkuma kana so ka ginu akan NEAR to ka ziyarci shafin su na Development portal domin kafara a yanxu.\n\n@Nearprotocol kano\n@Nearprotocon\n#TUSD\n#Blockchain", "mediaType": "text/plain" } }, "id": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/entities/urn:activity:1172107537764945920/activity" } ], "id": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/outbox", "partOf": "https://www.minds.com/api/activitypub/users/1170851339891122188/outboxoutbox" }